IQNA - Ana gudanar da taron mako-mako na babban masallacin Al-Azhar mai taken "Bayoyi game da wajabcin Hajji tare da mai da hankali kan surar Hajji" a wannan masallaci.
Lambar Labari: 3493308 Ranar Watsawa : 2025/05/25
Tehran (IQNA) Hubbaren Hosseini ya gudanar da taron kur'ani mai tsarki a birnin Sydney na kasar Australia, domin tunawa da ranar haihuwar Imam Husaini (AS).
Lambar Labari: 3487040 Ranar Watsawa : 2022/03/12